Majiya: HadeethEnc.com, Hausa v1.25.0
Ingantacce neBukhari ne ya rawaito shi
Rubutun Larabci
عَنْ أَبِي بَكْرَةَ رَضِيَ اللهُ عَنْهُ أَنَّهُ سَمِعَ رَسُولَ اللهِ صَلَّى اللهُ عَلَيْهِ وَسَلَّمَ يَقُولُ: «لَنْ يُفْلِحَ قَوْمٌ وَلَّوْا أَمْرَهُمُ امْرَأَةً».
Fassara
Daga Abu Huraira - Allah ya yarda da shi - cewa shi yaji Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - yana cewa: «Duk mutanen da suka jiɓinta wa mace al'amuransu ba zasu rabauta ba».
Sharhi
Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya bayyana cewa idan mutane suka jiɓintawa mace suka mallaka mata al'amuransu na alƙalanta ne, ko shugabanci mai gamewa ko ma’aikata.
Fa'idoji
- Mata ba sa jiɓintar shugabanci ko hukunci tsakaknin mutane, da makamancin wannan na gamammen shugabanci, amma keɓantattun al'amura kamar shugabancin wani hubusi, ko kula da marayu, ko shugabancin makaranta da makamancin haka to babu laifi.
- Bayanin raunin mace, kuma ita bata tarayya da namiji a kan gamammen shugabanci, kuma jiɓintarta misalin hakan sababi ne na rashin rabauta.
- Allah Ya halicci mace, kuma Ya sanya mata ɗabi'ar da ta saɓa da ɗabi'ar namiji, kuma akwai wasu al'amuran da ba ya inganta mace ta tsayu da su; dan duba ga ɗabi'arta ta musamman, haka nan akwai wasu al'amuran da ba ya inganta namiji ya tsayu da su; dan duba da ɗabi'arsa ta musamman.
- Rabautar da aka kore: Ita ce rabauta a harshen shari'a, wacce take samun alheran duniya da kuma lahira, kuma ba ya lazaimta daga bayyanar mulki da mutane su kasance a cikin yardar Allah, wanda bai kasance a cikin yardar Allah ba, to ba zai zama daga cikin masu rabauta ba, ko da ya kasance a cikin mafi kyan hali a cikin abin da yake bayyana daga al'amarin duniyarsa.
- A cikin wannan hadisin babu tauye mace, saidai fadakarwa ce ga ikonta na fadakarwa ingantacciya wadda ta dace da ita.
Sharhi: العربية
بيَّن النبي صلى الله عليه وسلم أنه لن يظفر قوم بما يطلبون إذا وَلَّوا وملَّكوا المرأةَ أمرَهم من قضاء أو ولاية عامة أو وزارة.
- النساء لا يلين الإمارة ولا القضاء بين الناس، ونحو ذلك من الولايات العامة، أما الأمور الخاصة كولاية وقف أو يتامى أو إدارة مدرسة ونحو ذلك فلا بأس.
- بيان قصور ضعف المرأة، وأنها لا تشارك الرجل في الولايات العامة، وأن توليها مثل ذلك سبب لعدم الفلاح.
- خلق الله المرأة، وجعل لها طبيعة تختلف عن طبيعة الرجل، فثمّة أمور لا يصلح أن تقوم بها المرأة؛ نظرًا لطبيعتها الخاصة، وكذلك ثمة أمور لا يصلح أن يقوم بها الرجل؛ نظرًا لطبيعتها الخاصة.
- الفلاح المنفي: هو الفلاح في لسان الشرع، وهو تحصيل خير الدنيا والآخرة، ولا يلزم من ازدهار الملك أن يكون القوم في مرضاة الله، ومن لم يكن في طاعة الله، فليس من المفلحين، ولو كان في أحسن حال فيما يبدو من أمر دنياه.
- ليس في هذا الحديث انتقاص للمرأة، ولكنه توجيه لقدراتها التوجيه الصحيح المناسب لها.