Hadisai
FALALAR IYALAN GIDAN ANNABI
Majiya: HadeethEnc.com, Hausa v1.25.0
sakamako 6
- 3140
Ban kasance mai kishin daya daga cikin matan Annabi ba - Salati da amincin Allah su tabbata a gare shi - ba na kishin Khadija - Allah Ya yarda da ita - kuma ban taba ganinta ba, amma ana yawan ambatonta.
Ingantacce neBuhari da Muslim ne suka rawaito shi da dukkan ruwayoyin sa - 11169
Alhasan da Alhusain su ne shugabannin matasan 'yan Aljanna
Ingantacce neTirmizi da Ahmad sun rawaito shi - 11170
- 11172
- 11189
Yayin da Ibarahim ya Mutu Manzon Allah SAW ya ce: "Lallai yana da Mai shayar da shi a cikin Al-janna"
Ingantacce neBuhari ne ya rawaito shi - 65772
Babu wani musulmin da wata musiba zata same shi, sai ya faɗi abinda Allah Ya umarce shi: {Lallai mu daga Allah muke kuma lallai cewa mu zuwa ga Allah zamu koma} [al-Baƙara: 156], ya Allah Ka bani lada a cikin wannan musibar tawa kuma Ka musanya mini da mafi alheri da ita, sai Allah Ya musanya masa da mafi alheri daga ita
Ingantacce neMuslim ne ya rawaito shi