Hadisai
HAƘƘOƘIN IYALAN GIDAN ANNABI
Majiya: HadeethEnc.com, Hausa v1.25.0
sakamako 3
- 11168
Faxima wata tsokace daga gare ni, duk wanda ya vata mata to ya vata mun
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi - 11173
Duk wanda Ya so Hassan da Husaini to haqiqa ya so ni, kuma duk wanda yaqi su to haqiqa ya qini
Ingantacce neIbnu Majah ne ya Rawaito shi - Ahmad ne ya rawaito shi - 11174
Mafificinku shi ne mafoficinku ga Ahalina baya na, ya ce sai Abdul-rahman Bn Auf ya sayar da Gona da Dubu Dari, sai ya rabata ga Matan Annabi SAW
Hasan neIbnu Abi Asim ya rawaito shi - Al-Hakim Ya Rawaito shi