Hadisai
KWAIKWAYON DA AKA HANA
Majiya: HadeethEnc.com, Hausa v1.25.0
sakamako 4
- 3355
Lallai za ku bi hanyoyin waɗanda zo kafinku, taki da taki, zira'i da zira'i
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 5353
Wanda ya yi kamanceceniya da wasu mutane, to, yana daga cikinsu
Hasan neAbu Dawud ne ya Rawaito shi da Kuma Ahmad - 8905
Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya tsinewa namijin da ya sanya kayan mace, da macen da ta sanya kayan namiji
Ingantacce neNasa'i ya rawaito shi cikin Alkubra da Ibnu Majah da ma'anarsa haka kuma Ahmad suka ruwaito shi - 8908
Lallai Yahudawa da Kiristoci basa rina gashinsu to ku sava Musu
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi