Hadisai
RABON GADO
Majiya: HadeethEnc.com, Hausa v1.25.0
sakamako 2
- 5887
Ku riskar da (kason gado) ta hanyar farillai ga ma'abotansu, abin da ya rage to namiji makusanci shi ne ya fi cancantarsa
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 10986
Ba'a rabawa Magadana ko dinare daya ko Dirhami abunda na bari bayan abincin Iyalina, da ladan Ma'aikata na to sauran Sadaka ne
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi