Hadisai
LIKITANCI DA MAGANI DA TA-WAIDA TA SHARI'A
Majiya: HadeethEnc.com, Hausa v1.25.0
sakamako 17
- 2970
Lallai cewa Abduleahman Bn Auf da Zubair Bn Al-awwam -Allah ya yarda da su- sunkai qorafin yawan kwarkwata zuwa ga Manzon Allah SAW
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi - 3160
Idan kin so ki yi haƙuri aljanna ta tabbata gareki, idan kuma kin so zan roƙa miki Allah Ya yaye miki
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 3396
Na kasance tare da Sa'eed bin Jubair sai ya ce: Wanene a cikinku ya ga duniyar da ta share jiya? Na ce: Ni ne, sai na ce: Amma ni ba na cikin sallah, amma an yi min duri
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi - 3409
na rantse da Allah, Allah ya shiryar da mutum daya da kai shi ne mafi alheri daga jajayen ni'imomi (rakuma)
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 5273
Lallai cewa tawaida da layu da tiwala (tsafin juyar da tunani musamman tsakanin ma'aurata) shirka ne
Ingantacce neAbu Dawud ne ya rawaito shi da Ibnu Majah da Ahmad - 5541
"Ya Ubangiji Mai renon Mutane, mai tafiyar da cuta, ka warkar kaine mai warkawa, babu mai warakarwa sai kai, warakarwar da bata barin cuta"
Ingantacce neBuhari ne ya rawaito shi - 5542
Ya Ubangijin mutane Ka tafiyar da tsanani, Ka warkar, Kai ne Mai warkarwa, babu wata waraka sai warakarKa, warakar da bata barin wata masassara
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 5650
- 6018
- 6037
"Kudin Kare Najasa ne, haka Sadakin Karuwa Najasa ne, kudin Mai Kaho ma Najasa ne"
Ingantacce neMuslim ne ya rawaito shi - 6184
Manzon Allah -tsira da aminci su tabbata a gare shi-ya Kasance yana neman tsari daga Aljani da kuma Kanbun baka"
Ingantacce neIbnu Majah ne ya Rawaito shi - Al-Tirmithi Ya Rawaito shi - Al-Nasa'i Ya Rawaito shi - 6270
Wanda ya duba mara lafiya (wanda) ajalinsa bai yi ba, sai ya ce a wurinsa sau bakwai: Ina roƙon Allah Mai girma Ubangijin al-Arshi Mai girma Ya baka lafiya, sai Allah Ya ba shi lafiya daga wannan cutar
Ingantacce neAbu Daud ne ya ruwaito shi da Kuma Tirmizi da Ahmad - 8300
Allah yayi gaskiya, Kuma cikin Xan Uwanka ya yi Qarya, ka bashi Zuma
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi - 8408
Zazzabi yana daga cikin Hucin Wutar Jahannama
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi - 10560
A iyakokin Madina Mala'iku Annoba da Dujal basa shigar ta
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi - 10568
Halakar al'ummata ta hanyar soka da annoba
Ingantacce neAhmad ne ya rawaito shi - 66205
Wasu mutane daga Ukl ko Urainah suka zo (wurin Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi -), sai suka ƙyamaci zama a Madina
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi