Hadisai
LAIFUFFUKA NA ZUBAR DA JINI
Majiya: HadeethEnc.com, Hausa v1.25.0
sakamako 9
- 2937
ya ci abinci to kar ya goge hannunsa
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi - 2940
Mata biyu sun yi fada daga Huzail.Sai daya daga cikinsu ta jefi daya da Dutse,sai ta kasheta da abinda yake cikinta
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi - 2943
Cewa wata Baiwa an same ta an mata rotse akanta a tsakanin Duwatsu biyu
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi - 2950
Dayan ku ya ciji Dan Uwansa kamar yadda Sa yake cizo to baka da Diyya
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi - 2962
Farkon abinda za’a yi huknci a tsakanin mutane a ranar Alkiyama akan jini ne
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 2989
Da wani mutum zai maka leken asiri ba da izinika ba, sai ka jefe shi da dutse, har ka cire masa ido: ba laifi yin hakan
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi - 66203
Mumini ba zai gusheba a cikin yalwar Addininsa ba, muddin dai bai zubar da jinin da aka haramta masa ba
Ingantacce neBukhari ne ya rawaito shi - 66204
Wanda ya gangaro daga wani dutse sai ya kashe kansa to shi yana cikin wuta zai dinga gangarowa a cikinta yana abin dawwamarwa a cikinta har abada
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 66246
Kada ɗayanku ya yi nuni zuwa ga ɗan uwansa da makami, domin shi bai sani ba wataƙila Shaiɗan ya fizge daga hannunsa sai ya faɗa ciki ramin wuta
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi