Hadisai
RIBA
Majiya: HadeethEnc.com, Hausa v1.25.0
sakamako 5
- 5889
Azirfa da zinare riba ne, sai hannu da hannu, alkama da alkama riba ne, sai hannu da hannu, sha'ir da sha'ir riba ne, sai hannu da hannu, dabino da dabino riba ne, sai hannu da hannu
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 5920
Cewa Manzon Allah-Tsira da Amincin Allah su Tabbata a gareshi- "Annabi ya hana saida Zinare da Azurfa Bashi
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi - 5921
- 6033
Wayyo, Wayyo, Wannan tsantantsar ribace, kada kayi, kuam sai dai idan kanason ka saya to ka siyar da dabinonka da wani cinikin daban, sannan ka saya da kudin
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi - 66385
Zinare da zinare, azirfa da azirfa, alkama da alkama, sha'ir da sha'ir, dabino da dabino. gishiri da gishri, (dole su zama) tamka da tamka, daidai da daidai (a lokacin da za’a yi canji), idan waɗannan jinsinan suka canza, to ku siyar yadda kuke so idan ya zama hannu da hunnu ne
Ingantacce neMuslim ne ya rawaito shi