Hadisai
SULHU DA HUKUNCE-HUKUNCEN MAƘOTAKA
Majiya: HadeethEnc.com, Hausa v1.25.0
sakamako 3
- 4965
Jibril bai gushe ba yana yi min wasiyya da maƙoci, har sai da na yi zaton cewa shi zai sa shi ya yi gado
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 5336
Ya Abu Zarr idan zaka dafa romo to ka yawaita ruwansa, ka bibiyi maƙotanka da shi
Ingantacce neMuslim ne ya rawaito shi - 66268