Hadisai
TSINTUWA DA TSINTACCE
Majiya: HadeethEnc.com, Hausa v1.25.0
sakamako 2
- 4494
Babu sauran Hijira bayan ancigarin Makka da yaki sai dai akwai Jahadi da Niyya, kuma idan aka nemi ku futo yaki to futo
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi - 6048
An tambayi Annabi game da tsintuwar zinare da azurfa? sai ya ce: Ka sanar dabuhunta da kuma madaurinsa, sannan kayi shela shekara, idan ba'a samu mai ita ba sai ka yi sadaka da ita, kuma ta amanto ajiya ce a wurinka to idan Mai ita yazo wata rana; sai ka biyashi
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi