Hadisai
KYAUTA DA KYAUTA
Majiya: HadeethEnc.com, Hausa v1.25.0
sakamako 7
- 4250
Ya Manzon Allah, ina da makwabta biyu, to a ba ni wa? Ya ce: «Zuwa ga mafi kusantar su da kai».
Ingantacce neBuhari ne ya rawaito shi - 5648
"Lallai wata Mata ta zo Wajen Manzon -tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi- da Wata Riga da aka saka"
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi Kwatankwacin sa - 5772
"Na yi Kyautar Jakin dawa ga Manzon Allah -tsra da Amincin Allah su tabbata a gare shi"
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi - 5791
Wallahi ɗayanku ba zai ɗauki wani abu ba, ba tare da haƙƙinsa ba sai ya haɗu da Allah yana ɗauke da shi a ranar lahira
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 6073
Kar ka saye shi, kar ka dawo da sadakar da ka yi, ko da kuwa dirhami daya aka sayar maka, don kuwa mai karbar abin da ya yi kyauta da shi: kamar mai komar da aman da ya yi ne
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi - 6074
Mai fasa kyautarsa, kamar mai dawowa ne cikin Amansa
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi - 66179
Ku yi wa juna kyauta, za ku so juna
Hasan neBuhari a cikin Al-Adab Al-Mufrad da Abu Ya'la da Baihakisuka Rawaito shi