Hadisai
WASIYYA
Majiya: HadeethEnc.com, Hausa v1.25.0
sakamako 4
- 5831
Ba ya kamata ga wani mutum musulmi da yake da wani abinda zai yi wasiyya da shi, ya kwana darare uku sai wasiyyarsa tana rubuce a wurinsa
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 5885
- 8370
Allah ya bawa dukkan Mai Haqqi Haqqinsa, kuma babu wata Wasiyya ga mai Gado, Kuma Xa na Ubansa ne, Kuma Karuwa za'a jefeta ne, Kuma duk wanda ya danganta Kansa zuwa Wanin Mahaifinsa ko Maulansa don yana qyamarsu to la'antar Allah ta tabbata a gare shi, Kuma Allah ba zai karvi wani aiki ko sadaka daga gare shi ba
Ingantacce neIbnu Majah ne ya Rawaito shi - Al-Tirmithi Ya Rawaito shi - Ahmad ne ya rawaito shi - 10957
Maye ya xagaka ya kai Baban Huzaim?
Ingantacce neAhmad ne ya rawaito shi