Hadisai
BAYAR DA 'YANCI
Majiya: HadeethEnc.com, Hausa v1.25.0
sakamako 6
- 2992
Duk wanda ya 'yanda rabonsa na Bawan da sukai tarayya a cikinsa kuma yana da kuxin da zai iya cika ragowar kuxin sai a lissafa masa sauran rabon sauran ya biya don bawan ya 'yantu
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi - 2993
Duk wanda ya 'yanta rabonsa na wani bawa to ya wajaba akansa ya cika sauran a cikin kuxinsa, idan bashi da shi sai ayi kimar bawan yayi aikin fansa
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi - 3697
- 6388
"Bawa da aka Mallaka Mai gyara yana da Lada Biyu"
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi - 6396
Duk wanda ya Yanta wani Rai Musulmi to Allah zai Yanta da kowace Gaba daga jikinsa daga Wuta, har Al-aurarsa da Al-aurarsa
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi - 8894