Hadisai
LI'ANI
Majiya: HadeethEnc.com, Hausa v1.25.0
sakamako 5
- 5855
"Lallai cewa matata ta haifi Bakin Yaro, sai Annabi ya ce Kana da Rakuma? sai ya ce E, sai ya ce yaya launukansu yake? sai yace: jajaye sai yace shin cikinta akwai wadanda yasha banban da su? ya ce: E lallai cikinsu akwai wadanda suka sha baban, ya ce: to ta yaya aka samu hakan? ya ce: To watakila ya gado jini ne, yace wannan ma watakila ya ya gado jini ne"
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi - 5916
"Baka ga Mujazzar ba dazu ya kalli Zaid Bn Harisah da Usama Bn Zaid, sai ya ce: Lallai wadan kafafuwa sunyi kama da juna"
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi - 6160
Da na uwarsa ne, mazinaci kuma sai dutse
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi - 6376
Duk wanda aka kirashi da sunan da ba na Mahaifinsa ba -Kuma yana sane cewa ba Mahaifinsa ba ne- To Al-janna ta haramta a gare shi
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi - 6377
Kada ku Kyamaci Iyayenku, saboda Duk wanda ya kyamaci babansa, to shi ya kafurta
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi