Hadisai
IDDA
Majiya: HadeethEnc.com, Hausa v1.25.0
sakamako 3
- 6030
Mata sun kasance idan Mijinta ya Mutu: sai ta shiga Dan akurkin Da ki, kuma tasanya Mafi mufi daga cikin kayanta kuma babu ruwanta da Turare ko wani abun Ado har sai ta cika shekar, sannan sai azo da wata Dabba-Jaki ne ko Tsuntsu ko Akuya- sai fansheta da shi.
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi - 6086
Mace ba zata yi idda ga mamaci sama da kwana uku ba, sai ga miji wata huɗu da kwana goma
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 6091
Bai halatta ga Mace ba tayi Imani da Allah da kuma ranar lahira tayi Takabar mutuwa sama da da uku, sai dai in akan Miji ne: Wata hudu da kwana goma
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi