Hadisai
SHAYARWA
Majiya: HadeethEnc.com, Hausa v1.25.0
sakamako 3
- 4311
Shayarwa tana haramta dukkan abin da haihuwa take haramtawa
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 6027
- 6162
Daga Abdullahi Dan Abbas-Allah ya yarda da shi- ya ce Manzon Allah-tsira da Amincin Allah su tabbata a gareshi ya ce game da 'Diyar Hamza: "Bata halatta a gare ni ba, domin shayarwa ta haramta abin da nasaba take haramtawa, kuma ita Diyar Dan uwana na shayarwa ne
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi