Hadisai
CIYARWA
Majiya: HadeethEnc.com, Hausa v1.25.0
sakamako 8
- 2965
Ki ɗauki abin da zai ishe ki ke da 'ya'yanki daga cikin dukiyarsa ba tare da barna ba
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 2979
Ka riqe wani vangaren na dukiyarka yafi maka Al-kairi
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi - 3599
Hannu maɗaukaki shi yafi alheri daga hannu maƙasƙanci
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 4959
Ya Manzon Allah, shin ina da lada akan yayan Abu Salamah da zan ciyar dasu, kuma bana barin su haka da wancan amma su 'yayana ne? Ya ce: Ee, kuna da lada a kan abin da kuka ciyar a kansu.
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi - 5805
Allah Ya ce: Ya kai Ɗan Adam, ka ciyar zan ciyar da kai
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 5813
- 6460
Idan mutum ya ciyar da iyalinsa yana mai nemi ladan hakan, to, [za ta kasance] sadaka ce a ga reshi
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 10986
Ba'a rabawa Magadana ko dinare daya ko Dirhami abunda na bari bayan abincin Iyalina, da ladan Ma'aikata na to sauran Sadaka ne
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi