Hadisai
ZAMANTAKEWAR MUSULMI
Majiya: HadeethEnc.com, Hausa v1.25.0
sakamako 6
- 3854
Mai sakayya bai zama mai sadarwa ba (sada zumunci), saidai mai asadarwa shi ne wanda idan an yanke zumuncinsa sai ya sadar da shi
Ingantacce neBukhari ne ya rawaito shi - 4236
Ka taimaki ɗan'uwanka azzalimi ko wanda aka zalinta
Ingantacce neBukhari ne ya rawaito shi - 5492
Zai fi kyau mai bi wanda yake cudanya da mutane kuma yake haƙuri da ciwon su fiye da wanda ba ya cudanya da mutane kuma ya haƙura da musibar su.
Ingantacce neIbnu Majah ne ya Rawaito shi - Al-Tirmithi Ya Rawaito shi - Ahmad ne ya rawaito shi - 5543
"Lallai Kabilar Ash'ariyawa idan Mujinsu ya Mutu a wajen yaki, ko Abincin Iyalansu ya ragu a Madina"
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi - 66236
Lallai Allah Ya yardar muku da abubuwa uku, kuma Yana ƙin abubuwa uku a gareku
Ingantacce neMuslim ne ya rawaito shi - 66252
Shin bana baku labarin abin da ya fi azimi da sallah da sadaka daraja ba?
Ingantacce neAbu Dawud da Tirmizi ne Suka Rawaito shi