Hadisai
HUKUNCE-HUKUNCEN ABIN HAIHUWA
Majiya: HadeethEnc.com, Hausa v1.25.0
sakamako 6
- 5819
Dukkaninku masu kiwone to abin tambayane daga abinda yake kiwonta,
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 6007
"Sun Kasance suna dukanmu kan Shaida da Al-kawari Alhalin Muna yara"
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi - 6035
To kada ka sani shaida, domin cewa ni bana yin shaida akan zalinci
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka ruwaito shi, kuma yana da Lafuza da dama - 8914
Ma’aikin Allah tsira da aminci su tabbata a gare shi ya hana askin banza [barin wani wuri a kai da ba a aske ba]
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 10972
Faxin Yusuf Bn Abdullahi Bn Salam -Allah ya yarda da su- Manzon Allah SAW ya kirani da Yusuf kuma ya zaunar da ni kan cinyarsa
Ingantacce neAhmad ne ya rawaito shi - 65978
Lallai ne mafi soyuwar sunayenku a wurin Allah (su ne) Abdullahi da Abdurrahman
Ingantacce neMuslim ne ya rawaito shi