Hadisai
ABIN DA YA HALATTA DAGA CIKIN DABBOBI DA TSUNTSAYE
Majiya: HadeethEnc.com, Hausa v1.25.0
sakamako 8
- 2958
Mun ta so Zomo a kwarin Zahran sai Mutane suka bishi a guje sai suka ka kasa
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi - 2975
Mun kasance tare da Abu Musa Al-ash'ari -Allah ya yarda da shi- sai ya ce akawo masa Daron abinci, cikinsa akawai Naman Kaza
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi - 2999
Munyi yaki tare da Manzon Allah Yakuna guda bakwai, muna ta cin Fara
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi - 3000
Mun yi yanka a lokacin Annabi Doki kuma Muka ci namansa
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi - 4556
Lallai Allah da manzonSa - sun haramta saida giya, da mushe da alade da gumaka
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 8362
An halatta muku Matattu guda biyu da jini guda biyu, amma Matattun sune Kifi da Fara, kuma Jinin shi ne Zuciya da Hanta
Ingantacce neIbnu Majah ne ya Rawaito shi - Ahmad ne ya rawaito shi - 8412
Lallai cewa Manzon Allah SAW yayi Umarni da a Kashe Tsaka kuma ya ce: ta kasance tana busa ga Annabi ibrahim
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi - 64643
Ya yi hani daga dukkan mai fika daga zakoka, da kuma dukkan mai akaifa daga tsuntsaye
Ingantacce neMuslim ne ya rawaito shi