Hadisai
YANKA
Majiya: HadeethEnc.com, Hausa v1.25.0
sakamako 6
- 2971
- 2984
Lallai akwai halayyar daji ga wadannan dabbobin kamar dabbobin daji, wanda ya bijere muku daga cikinsu to ku yi haka da shi'
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 3000
Mun yi yanka a lokacin Annabi Doki kuma Muka ci namansa
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi - 3065
Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya umurce ni da in tsaya a jikinsa, kuma in yi sadaka da namansu da fatarsu da kuma lokacinsu
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi - 4319
Lallai Allah Ya wajabta kyautayi a kan kowane abu
Ingantacce neMuslim ne ya rawaito shi - 66521
Lallai Allah Ya wajabta kyautatawa akan kowanne abu
Ingantacce neMuslim ne ya rawaito shi