Hadisai
FARAUTA
Majiya: HadeethEnc.com, Hausa v1.25.0
sakamako 4
- 2956
Na jewa Manzon Allah SAW sai na ce ya Manzon Allah mu muna kasar da Ahlil kitabi bi shin zamu iya cin abunci a Koransu ?
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi - 2958
Mun ta so Zomo a kwarin Zahran sai Mutane suka bishi a guje sai suka ka kasa
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi - 2994
Wanda ya riƙi wani kare saidai karen farauta ko kiwo ƙiradi biyu zai ragu daga aikinsa kowace rana
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 6636
Idan ka aika karanka na farauta kuma ka ambaci sunan Allah, to abinda duk abinda ya kamo maka
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi