Hadisai
HADDIN GIYA
Majiya: HadeethEnc.com, Hausa v1.25.0
sakamako 5
- 2946
Cewa Manzon Allah -tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi- anzo masa da wani Mutum ya sha giya, sai aka yi masa Bulala da zarbar Dabino kwatankwacin Arba'in
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi - 2952
"Duk abun Shan da ya sa Maye to Haramun ne"
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi - 2954
Haramta giya ya sauka ne kuma ana yin ta daga abubuwa biyar ne: inibi, dabino, zuma, alkama, da sha'ir"
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi - 3262
An zuwarwa Manzon Allah SAW da wani Mutum ya Sha Giya, sai ya ce: "Ku masa Duka"
Ingantacce neBuhari ne ya rawaito shi - 66214
Kada ku tsine masa, na rantse da Allah ban san wani abu daga gare shi ba sai dai yana son Allah da ManzonSa
Ingantacce neBukhari ne ya rawaito shi