Hadisai
ƘARARRAKI DA SHEDU
Majiya: HadeethEnc.com, Hausa v1.25.0
sakamako 5
- 2959
Mazon Allah -tsira da amincin Allah- ya ji hayaniyar rigima a kofar gidansa
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi - 2980
Duk wanda ya rantse akan wata rantsuwa alhali shi yana fajiri a cikinta dan ya ci dukiyar wani mutum musulmi, to zai gamu da Allah alhali Shi yana Mai fushi akansa
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 3120
Wasu mata biyu suna tare da su, ɗansu
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi - 4722
- 66532
Da a ce ana bawa mutane abu saboda ikirarin cewa nasu ne, da da yawa daga cikin mutane sun yi da'awar dukiyoyin wasu mutane da jinanansu, sai dai wanda duk ya yi da'awa to shi zai zo da shaidu, kuma rantsuwa tana kan wanda ya musanta
Hasan neBaihaki da wasu suka ruwaito shi kamar haka, kuma sashensa yana cikin Bukhari da Muslim