Hadisai
HUKUNCIN SHARI'A
Majiya: HadeethEnc.com, Hausa v1.25.0
sakamako 5
- 4314
Lallai halal a bayyane yake kuma haram ma a bayyane yake
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 8362
An halatta muku Matattu guda biyu da jini guda biyu, amma Matattun sune Kifi da Fara, kuma Jinin shi ne Zuciya da Hanta
Ingantacce neIbnu Majah ne ya Rawaito shi - Ahmad ne ya rawaito shi - 10406
Manzon Allah SAW ya sanya kwana Uku da daraensu ga mafiyi, da kuma Kwana xaya da Darensa ga mazaunin gida
Ingantacce neMuslim ne ya rawaito shi - 65017
Lallai Allah Yana son azo wa rangwaminSa, kamar yadda yake son azo wa yin aiki a asalinsa
Ingantacce neIbnu Hibban ne ya Rawaito shi - 65121
Lallai ni na fiku tsoron Allah kuma na fiku saninSa
Ingantacce neBukhari ne ya rawaito shi