Hadisai
FALALOLIN TAUHIDI
Majiya: HadeethEnc.com, Hausa v1.25.0
sakamako 10
- 3346
Kada ku dauki kabarina a matsayin idi, haka kuma gidajenku ba su zama kaburbura ba, ku yi min addu’a, saboda mika wuyan ku ya fada min inda kuka kasance
Ingantacce ne a hanyoyinsa da kuma RiwayoyinsaIbnu Abi Hatim ya rawaito shi - 3701
Ba abinda yake samun musulmi na wahala ko rashin lafiya ko bakin ciki ko takaici ko cuta ko bakin ciki har kayar da zai taka, sai Allah ya kankare masa kurakuransa da su
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 10098
Babu wani mutum da zai shaida babu abin bautawa da gaskiya sai Allah, kuma (Annabi) Muhammad Manzon Allah ne da gaske daga zuciayarsa sai wuta ta haramta a gareshi
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 65006
Ya Manzon Allah, ban bar wata karamar bukata ko babba ba sai da na zo mata, (na laifi) ya ce: "Shin baka kasance kana shaidawa cewa babu abin bautawa da gaskiya sai Allah ba kuma cewa Muhammad Manzon Allah ne?
Ingantacce neAbu Ya'ala da Dabrani da Dhiya'u Makdisi suka Rawaito shi - 65007
Lalle cewa hakkin Allah akan bayi su bauta maSa kada su hada shi komai, hakkin bayi ga Allah ba zai azabtar da wanda bai tarayya daShi da komaiba
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 65008
Wanda ya mutu ba ya taranya wani abu da Allah zai shiga Aljanna, wanda ya mutu yana taranya wani abu da Allah zai shiga wuta
Ingantacce neMuslim ne ya rawaito shi - 65014
- 65033
Lallai cewa Allah zai tseratar da wani mutum daga al'ummata agaban halittu a ranar Alkiyama
Ingantacce neTirmizi ne ya Rawaito shi - 65069
Ka ce: Babu abin bautawa da gaskiya sai Allah, zan yi maka shaida da ita ranar Alkiyama
Ingantacce neMuslim ne ya rawaito shi - 65109