Hadisai
FALALOLIN AYYUKAN ZUCIYA
Majiya: HadeethEnc.com, Hausa v1.25.0
sakamako 10
- 3032
- 3383
Canfi shirka ne, canfi shirka ne, canfi shirka ne, - sau uku -", babu wani a cikinmu saidai, saidai cewa Allah - Mai girma da daukaka - Yana tafiyar da shi da dogara (ga Allah)
Ingantacce neAbu Dawud da Tirmizi da Ibnu Majah da Ahmad ne Suka Rawaito shi - 4314
Lallai halal a bayyane yake kuma haram ma a bayyane yake
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 4721
Da a ce za ku dogara ga Allah haƙiƙanin dogaro, da Ya azurtaku kamar yadda yake azurta tsuntsu, yana wayar gari a yunwace kuma ya yi yammaci a ƙoshe
Ingantacce neTirmizi da Ibnu Majah da Ahmad Suka ruwaito shi - 8314
- 65014
- 65055
Mai bayyanar da Alkur’ani kamar mai bayyanar da sadaka ne, mai boye Alkur’ani kamar mai boye sadaka ne
Ingantacce neAbu Dawud da Tirmizi da Nasa'i ne Suka Rawaito shi - 65107
Lallai Allah ba Ya karɓar aiki sai wanda ya zama abin tsarkakewa, kuma aka nufi fuskar Allah da shi
Ingantacce neNasa'i ne Ya Rawaito shi - 66515
Lallai halal a bayyane yake kuma haram ma a bayyane yake
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka ruwaito shi - 66538
Da a ce zaku dogara ga Allah haƙiƙanin dogaranSa, da Ya azirtaku kamar yadda yake azirta tsuntsu, yana wayar gari a yunwace ya kuma yi maraice cikinsa a cike
Ingantacce neImam Ahmad da Tirmithi da Nasa'i da Ibnu Majah da Ibnu Hibban a cikin Sahihinsa da kuma Hakim ne Suka ruwaito shi