Hadisai
FALALOLIN AYYUKAN GAƁOƁI
Majiya: HadeethEnc.com, Hausa v1.25.0
sakamako 7
- 3135
Mai kai kawo ga wacce mijinta ya rasu ko miskini kamar mai yaki ne a tafarkin Allah, ko mai tsayuwar dare kuma mai azumi da rana
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 3267
- 3284
- 3361
- 8871
Babu wata Mace daga cikinku da zata rasa 'Ya'yanta Uku sai sun kasance Mata Katanga daga Wuta
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi - 8873
Babu wani Mutum daga cikin Musulmai da 'Ya'yansa uku zasu Mutu sannan kuma wuta ta tava shi sai karayar rantsuwa
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi - 65014