Hadisai
LADUBBAN KARATUN ALƘUR'ANI MAI GIRMA
Majiya: HadeethEnc.com, Hausa v1.25.0
sakamako 3
- 5658
Lallai cewa kwatankwacin ma’abocin Alƙur'ani kamar kwatankwacin ma'abocin dabaibayayyun raƙuma ne, idan ya kula da su sai ya riƙesu, idan kuma ya sakesu sai su tafi
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 65055
Mai bayyanar da Alkur’ani kamar mai bayyanar da sadaka ne, mai boye Alkur’ani kamar mai boye sadaka ne
Ingantacce neAbu Dawud da Tirmizi da Nasa'i ne Suka Rawaito shi - 65252
Ku saurara, lallai kowannenku yana ganawa ne da Ubangijinsa, dan haka kada sashinku ya cutar da sashi
Ingantacce neAbu Dawud ne Ya Rawaito shi