Hadisai
HUKUNCE-HUKUNCEN ALƘUR'ANI DA MUS'HAFAI
Majiya: HadeethEnc.com, Hausa v1.25.0
sakamako 3
- 8401
Lallai cewa a cikin littafin da Manzon Allah SAW ya rubuta zuwa Amr Bn Hazm lallai cewa kada wanda ya tava Qur'ani sai yana da tsarki
Ingantacce neMalik Ya Rawaito shi - Al-Darumi Ya Rawaito shi - 8402
Annabi tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi ya kasance yana ambaton Allah a kodayaushe
Ingantacce neMuslim ne ya rawaito shi - 65258
Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya kasance yana karantar da mu Alƙur'ani a kowanne hali muddin dai bai kasance yana da janaba ba
Hasan neAbu Dawud da Tirmizi da Nasa'i da Ibn Majah da Ahmad ne Suka Rawaito shi