Hadisai
LADUBBAN BARCI DA FARKAWA
Majiya: HadeethEnc.com, Hausa v1.25.0
sakamako 7
- 3006
Ya ce: Ka ce: Ya Allah ka ji tsoron sammai da kassai, wanda ya san gaibi da shaida. Ubangiji kuma Sarki komai, Na shaida babu abin bautawa da gaskiya sai Kai, ina neman tsarinka daga sharrin raina da sharrin Shaidan da shirkarsa
Ingantacce neAl-Tirmithi Ya Rawaito shi - Al-Nasa'i Ya Rawaito shi - Abu Daud Ya Rawaito shi - Ahmad ne ya rawaito shi - 3021
Ya Manzon Allah, waninmu ya iya kwanciya da janaba? sai yace: E, zai iya, amma in yayi alwala.
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi - 3033
Idan dayanku zai yi alwala to ya sanya ruwa a hancinsa sannan ya face, wanda zai yi tsarkin hoge to ya yi shi wutiri
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 4235
Wannan wutar makiyi ne a gare ku, don haka idan kun yi bacci, to ku kawar da ita daga gare ku.
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi - 6167
Ya Allah Ka kareni azabarKa ranar da zaKa tara ko zaka tashi bayinKa
Ingantacce neTirmizi ne ya ruwaito shi - 8930
Kada ku bar wuta kunne a gidajenku lokacin da kuke bacci
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi - 65060