Hadisai
LADUBBAN DUBA MARA LAFIYA
Majiya: HadeethEnc.com, Hausa v1.25.0
sakamako 7
- 3706
Hakkin musulmi akan musulmi guda biyar ne: Maida sallama, da gaida mara lafiya, da bin jana'iza, da amsa gayyata, da gaida mai atishawa
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 5469
Ya Allah, ka warkar da farin ciki, ya Allah, ka warkar da farin ciki, ya Allah, ka warkar da Sa'adi
Ingantacce neBukhari da Muslim Suka Rawaito shi amma lafazin na Muslim ne - 5541
"Ya Ubangiji Mai renon Mutane, mai tafiyar da cuta, ka warkar kaine mai warkawa, babu mai warakarwa sai kai, warakarwar da bata barin cuta"
Ingantacce neBuhari ne ya rawaito shi - 5542
Ya Ubangijin mutane Ka tafiyar da tsanani, Ka warkar, Kai ne Mai warkarwa, babu wata waraka sai warakarKa, warakar da bata barin wata masassara
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 5647
Lallai Musulmi idan ya gaida Dan Uwansa Musulmi yana cikin fukakukan Al-jannah har sai ya dawo"
Ingantacce neMuslim ne ya rawaito shi - 6009
"Lallai cewa Annabi ya kasance idan ya shiga wajen Wanda zai duba (Mara lafiya( yakan ce: Babu komai Mai tsarkakewa (Zunubai( in Allah ya so
Ingantacce neBuhari ne ya rawaito shi - 10971
Manzon Allah SAW yazo dubani ba tare da ya hau Alfadari ba ko Doki
Ingantacce neBuhari ne ya rawaito shi