Hadisai
ZIKIRAN SAFIYA DA YAMMA
Majiya: HadeethEnc.com, Hausa v1.25.0
sakamako 7
- 3008
- 5490
Ya Allah da (kiyayyewar) Ka ne muka wayi gari, kuma da (kiyayewar) Ka ne muka shiga maraice, da (al'amarin) Ka ne muka rayu, kuma da (al'amarin) Ka ne zamu mutu, kuma tashi (daga ƙabari) yana gareKa
Hasan neAbu Dawud da Tirmizi da Nasa'i a cikin Alkubra da Ibnu Majah ne Suka Rawaito shi - 5503
Shugaban Istighfari
Ingantacce neBukhari ne ya rawaito shi - 5508
Haƙiƙa na faɗi wasu kalmomi huɗu a bayanki, sau uku, da za'a auna su da abin da kika faɗa a yau da sun rinjaye su
Ingantacce neMuslim ne ya rawaito shi - 6082
{Ka ce Shi ne Allah Shi kadai} da falaki da Nasi (Wato ka karanta Qul huwa da Falaki da Nasi) lokacin da ka wayi gari da kuma lokacin da ka yi maraice sau uku sun isheka komai
Ingantacce neAbu Dawud da Tirmizi da Nasa'i ne Suka Rawaito shi - 6093
Wanda ya ce: Da suna Allah wanda wani abu ba ya cutuwa tare da sunanSa a cikin ƙasa, ko cikin sama, Shi ne Mai yawan ji Masani”. sau uku, wani bala'i na fuj'a ba zai same shi ba har sai ya wayi gari
Ingantacce neAbu Dawud da Tirmizi da Nasa'i cikin alkubra da Ibnu Majah haka kuma Ahmad - 6274
Wanda ya karanta ayoyi biyu na ƙarshen Suratul Bakara da daddare sun ishe shi
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi