Hadisai
ZIKIRAI NA SHIGA DA FITA DAGA MASALLACI
Majiya: HadeethEnc.com, Hausa v1.25.0
sakamako 2
- 8294
- 65092
Idan ɗayanku zai shiga masallaci, to, ya ce: Ya Allah Ka buɗe min ƙofofin rahamarKa, idan zai fita, to, ya ce: Ya Allah ina roƙonKa daga falalarKa
Ingantacce neMuslim ne ya rawaito shi