Hadisai
LADUBBAN KARATUN ALƘUR'ANI DA NA MAHADDATANSA
Majiya: HadeethEnc.com, Hausa v1.25.0
sakamako 7
- 3571
Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya ce mini: «Ka yi mini karatu
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 5658
Lallai cewa kwatankwacin ma’abocin Alƙur'ani kamar kwatankwacin ma'abocin dabaibayayyun raƙuma ne, idan ya kula da su sai ya riƙesu, idan kuma ya sakesu sai su tafi
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 10852
Ku karanta Al-qur'ani abunda zukatanku suka fahimta, to idan kuma kuka sava to ku tashi ku barshi
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi - 10853
Da wannan aka Umarce ku? cewa ku riqa jifan littafin Allah da Shashinsa? kuma Al-ummai sun vata kafinku a irin wannan, lallai ku ba komai bane a cikin irin wannan, ku dubi abunda aka Umarceku da shi, kuma ku yi aiki da shi, wanda kuma aka haneku to ku hanu
Hasan neIbnu Majah ne ya Rawaito shi - Ahmad ne ya rawaito shi - 65058
- 65218
- 65258
Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya kasance yana karantar da mu Alƙur'ani a kowanne hali muddin dai bai kasance yana da janaba ba
Hasan neAbu Dawud da Tirmizi da Nasa'i da Ibn Majah da Ahmad ne Suka Rawaito shi