Hadisai
SABABAI NA AMSAR ADDU'A DA MASU HANA AMSARTA
Majiya: HadeethEnc.com, Hausa v1.25.0
sakamako 7
- 3236
Mafi kusancin lokacin da bawa yake kasancewa kusa da Ubangiji a cikin (kason) dare na karshe
Ingantacce neAbu Dawud da Tirmizi da Nasa'i ne Suka Rawaito shi - 4316
Ya ku mutane ! Lallai Allah Mai tsarki ne ba Ya karba sai mai tsarki, kuma Allah Ya umarci muminai da abinda Ya umarci Manzanni da shi
Ingantacce neMuslim ne ya rawaito shi - 5035
Ba a juya mata biyu baya, ko kuma ba safai ake dawo da su ba: Addu'a a lokacin kira da karfin hali, idan aka hade ta
Ingantacce neAbu Daud Ya Rawaito shi - 5382
Mafi kusancin lokacin da bawa yake kasancewa ga Ubangijinsa shi ne idan yana mai sujjada, sai ku yawaita addu'a
Ingantacce neMuslim ne ya rawaito shi - 5479
Ba'a dawo da addu'a tsakanin kiran sallah da iƙama
Ingantacce neAbu Dawud da Tirmizi da Nasa'i ne Suka Rawaito shi - 8309
Kuji Tsoron Addu'ar Wanda aka Zalunta saboda tana rashi zuwa Sama kamar tartsatsin Wuta
Ingantacce neAl-Hakim Ya Rawaito shi - 66518
Ya ku mutane ! Lallai Allah Mai tsarki ne ba Ya karba sai mai tsarki, kuma Allah Ya umarci muminai da abinda Ya umarci Manzanni da shi
Ingantacce neMuslim ne ya rawaito shi