Hadisai
ZARGIN AYYUKAN SAƁO
Majiya: HadeethEnc.com, Hausa v1.25.0
sakamako 19
- 2941
Shin ba na ba ku labarin mafi girman zunubai ba?
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 2981
Akwai wani mutum daga waɗanda ke gabaninka ya kasance yana da ciwo, sai ya kasa haƙuri, sai ya ɗauki wuƙa sai ya yanke hannunsa, jinin bai tsaya ba har sai da ya mutu, Allah - Maɗaukakin sarki - Ya ce: BawaNa yayi miNi gaggawa da ransa, (saboda haka) na haramta masa aljanna
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 3044
Manyan zanubai su ne: Yi wa Allah shirka, da saɓawa iyaye, da kashe rai, rantsuwa mai dulmiyarwa
Ingantacce neBukhari ne ya rawaito shi - 3127
Kaɗai kwatankwacin abokin zama na gari da mummunan abokin zama, kamar maɗaukin almiskine da mai busa zugazugi,
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 3331
((Ku nisanci abubuwa bakwai masu halakarwa
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 3445
"Ba'a wani rai da zalunci sai idan ya kasance Xan Annabi Adam na farko yana da Alhaki a cikin sadomin shi ne wanda ya Sunnata kisa"
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi - 3557
Ya Manzon Allah, shin kana ganin idan wani mutum ya zo yana son karɓar kuɗina?
Ingantacce neMuslim ne ya rawaito shi - 3756
Duk al'ummata an yafe musu sai masu bayyanarwa
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 4229
- 4304
Idan musulmai biyu suka haɗu da takubbansu, to, wanda ya kashe da wanda aka kashe suna cikin wuta
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 5812
An tambayi Annabi game da abu mafi yawa da yake shigar da Mutane" Al-janna? ya ce: Tsoron Allah da kyawawan Halaye, kuma aka tambaye shi game da abu mafi yawa da yake jefa Mutane wuta sai ya ce Baki da Farjin su"
Sanadi nsa Hasan neIbnu Majah ne ya Rawaito shi - Al-Tirmithi Ya Rawaito shi - Ahmad ne ya rawaito shi - 5942
Bana baku labari ba Maye cizo? shi ne Gulmar da ake yada kadarta cikin Mutane
Ingantacce neMuslim ne ya rawaito shi - 5952
Mutum uku Allah ba zai yi musu magana ba a ranar alƙiyama kuma ba zai tsarkakesu ba kuma suna da zaba mai raɗaɗi
Ingantacce neDabarani ne ya Rawaito shi - 6329
"Idan Allah ya so yiwa wasu Mutane Azaba, sai Azabar ta sami wadanda suke cikin su, Sannan sai a tashe su a kan Ayyukansu"
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi - 8946
Qararrawa ita ce garayar Shaixan ce
Ingantacce neMuslim ne ya rawaito shi - 65124
Abubuwa guda huɗu wanda ya kasance a cikinsa to ya zama munafiki tsantsa, wanda ya kasance a tare da shi akwai wata ɗabi'a daga cikinsu to ya kasance akwai ɗabi'a ta munafunci a tare da shi har sai ya barta: Idan zai yi magana sai ya yi ƙarya, idan an ƙulla yarjejeniya da shi sai ya yi yaudara, idan ya yi alƙawari sai ya saɓa, idan an yi faɗa da shi sai ya yi fajirci
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 66204
Wanda ya gangaro daga wani dutse sai ya kashe kansa to shi yana cikin wuta zai dinga gangarowa a cikinta yana abin dawwamarwa a cikinta har abada
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 66224
Na haneku da ƙananan zunibai
Ingantacce neAhmad ne ya rawaito shi - 66537
Abubuwa guda huɗu wanda ya kasance a cikinsa to ya zama munafiki tsantsa, wanda ya kasance a tare da shi akwai wata ɗabi'a daga cikinsu to ya kasance akwai ɗabi'a ta munafunci a tare da shi har sai ya barta: Idan zai yi magana sai ya yi ƙarya, idan an ƙulla yarjejeniya da shi sai ya yi yaudara, idan ya yi alƙawari sai ya saɓa, idan an yi faɗa da shi sai ya yi fajirci
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka ruwaito shi