Hadisai
ZARGIN SON DUNIYA
Majiya: HadeethEnc.com, Hausa v1.25.0
sakamako 19
- 3053
- 3584
Duniya kurkukun mumini ce kuma aljannar kafiri ce
Ingantacce neMuslim ne ya rawaito shi - 3695
Da ace Duniya tana da kimar Fuffuken Saura, da Kafiri bai sha Ruwa Makwarwa daya ba a cikinta
Ingantacce neAl-Tirmithi Ya Rawaito shi - 3703
Ya Hakim lallai ita wannan dukiyar koriya ce mai zaƙi
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 3773
Ya Allah babu wata rayuwa sai rayuwar lahira, ka gafartawa Mutanen Madina da waɗanda suka yi hijira
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 3788
- 3850
Idan ina da kwatankwacin zinare, da na yi farin ciki da cewa darare uku ba za su wuce ni ba alhali ina da wani abu daga ciki sai wani abu da nake bi bash
Ingantacce neBukhari da Muslim Suka Rawaito shi amma lafazin na Bukhari ne - 4178
Gama Allah na duniya ne, ya fi muku sauki ga Allah.
Ingantacce neMuslim ne ya rawaito shi - 4180
Lallai ni ina jiye muku tsoro a baya na, abinda za'a buɗe muku na ƙawar duniya da adonta
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 4240
Mutum uku suna bin mamacin: danginsa, kuɗinsa, da aikinsa, sannan dawowa biyu kuma ɗaya ya rage: danginsa da kuɗi sun dawo, kuma aikinsa ya kasance
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi - 4244
- 4963
Da a ce ɗan Adam yana da kwari biyu na dukiya da sai ya nemi wani kwarin na uku
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 5331
Lallai wasu mutane suna kutsawa a dukiyar Allah ba tare da wani haƙƙi ba, to, wuta ta tabbata a garesu ranar al-ƙiyama
Ingantacce neBukhari ne ya rawaito shi - 5814
- 6614
Kada ku riƙi gona sai ku yi kwaɗayin duniya
Hasan ne da wani SanadinTirmizi da Ahmad sun rawaito shi - 65814
Matsayina da duniya, ni a cikinta ba komai bane sai kamar matafiyi ne akan abin hawa da ya sha inuwa a ƙarƙashin wata bishiya sannan ya tafi ya barta
Ingantacce neTirmizi ne ya Rawaito shi - 65820
Shimfiɗar Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ta kasance ta jemammiyar fata ce, cikinta kaba ne
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 66221
Zuciyar babba ba zata gushe ba tana budurwa a kan abubuwa biyu: A son duniya da tsawon buri
Ingantacce neBukhari ne ya rawaito shi - 66232
Ku yawaita tina mai rushe jin daɗi". Yana nufin mutuwa
Hasan neTirmizi da Nasa'i da Ibnu Majah ne Suka Rawaito shi