Hadisai
HUKUNCIN UMARNI DA KYAKKYAWA DA HANI DAGA MUMMUNA
Majiya: HadeethEnc.com, Hausa v1.25.0
sakamako 3
- 3470
Lallai mutane idan suka ga azzalumi ba su yi riƙo da hannayensa ba, ya kusa Allah Ya gamesu da uƙuba daga gare shi
Ingantacce neAbu Dawud da Tirmizi da Nasa'i cikin alkubra da Ibnu Majah haka kuma Ahmad - 65001
- 66273
Lallai kada tsoron mutane ya hana ɗayanku faɗin gaskiya idan ya ganta ko ya santa
Ingantacce neTirmizi da Ibnu Majah da Ahmad Suka ruwaito shi