Hadisai
YI WA SHUGABA TAWAYE
Majiya: HadeethEnc.com, Hausa v1.25.0
sakamako 6
- 3061
Mun yi wa Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - mubaya'a a kan ji da biyayya a halin rintsi da sauƙi, da farin ciki da baƙin ciki, da kuma nuna fifiko a kammu
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 3481
- 4953
Ka yi haquri, domin babu wani lokaci da zai zo face bayan hakan akwai wani sharri a bayansa har sai ka hadu da Ubangijinka
Ingantacce neBuhari ne ya rawaito shi - 58218
Duk wanda ya fita daga biyayya, ya kuma rabu da jama'a sai ya mutu, to, ya mutu irin mutuwar Jahiliyya
Ingantacce neMuslim ne ya rawaito shi - 58223
- 66383