Hadisai
Nasabarsa, tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi
Majiya: HadeethEnc.com, Hausa v1.25.0
sakamako 2
- 66303
Farkon abinda aka fara wa Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - da shi na wahayi shi ne kyakkyawan mafarki a cikin barci
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 66304
Wata rana ina tafiya sai na ji wata ƙara daga sama, sai na ɗaga ido na, sai ga mala'ikan da ya zo mini a (kogon) Hira
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi