Hadisai
MATAYENSA TSIRA DA AMINCIN ALLAH SU TABBATA A GARESHI DA YANAYIN GIDAN ANNABTA
Majiya: HadeethEnc.com, Hausa v1.25.0
sakamako 8
- 4239
ya wuce, kuma babu wani abu a gidana da wani mai hanta zai iya ci sai guntun sha’ir a cikin rake domin ni.
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi - 6220
Ya kasance yana cikin hidimar iyalansa, idan lokacin sallah ya yi sai ya fita zuwa ga sallah
Ingantacce neBukhari ne ya rawaito shi - 10973
- 11175
- 11176
"Annabi tsira da Amincin Allah su tabbata a gare shi bai Aure kan Khadija ba har saida ta Mutu"
Ingantacce neMuslim ne ya rawaito shi - 11178
"Ya ke Aish, Wannan Jibril ne yana gaisheka" Sai na ce: Amincin Allah da rahamarsa su tabbara a gareshi, kana ganin abinda bana gani
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi - 11179
- 11180
Ni nasan in kina farin ciki dani, kuma haka idan kina fushi da ni
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi