Hadisai
RAYUWARSA KAFIN AIKOWA TSIRA DA AMINCIN SU TABBATA A GARESHI
Majiya: HadeethEnc.com, Hausa v1.25.0
sakamako 2
- 6219
"Allah bai aiki wani Annabi ba sai yayi kiwon Dabbobi
Ingantacce neBuhari ne ya rawaito shi - 10862
Lallai cewa Manzon Allah SAW Mala'ika Jibril ya zo masa kuma shi a halin yana wasa da Yara, sai ya kama shi ya sumar da shi, kuma ya tsaga Qirjinsa, ya futo da Zuciyarsa, sai ya futar da wata tsoka daga cikinta, sai ya ce: wannan shi ne rabon Shaixan daga cikinka"
Ingantacce neMuslim ne ya rawaito shi