Hadisai
ƘISSOSHI DA YANAYI NA AL'UMATAI DA SUKA GABATA
Majiya: HadeethEnc.com, Hausa v1.25.0
sakamako 5
- 3303
Akwai wani sarki a cikin waɗanda ke gabaninku, kuma ya kasance yana da wani matsafi
Ingantacce neMuslim ne ya rawaito shi - 4725
- 4936
Banu Isra'il sun kasance Annabawa ne suke shugabantarsu, duk lokacin da wani Annabi ya rasu sai wani Annabin ya maye gurbinsa, lallai cewa babu wani Annabi a baya na, za'a samu halifofi zasu yawaita
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 7041
Ba'a tava samun wanda yayi magana ba yana zanin goyo sai Mutane Uku
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi - 10417
Wasu Mutane Uku sun futo suna tafiya sai Ruwan sama ya sauko, sai suka shiga cikin Kogo. sai Dutse ya rufe su
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi