Hadisai
TAIMAMA
Majiya: HadeethEnc.com, Hausa v1.25.0
sakamako 5
- 3051
- 3461
Kadai ya isheka ka aikata kamar haka da hannayenka" sannan ya bugi kasa bugu daya da hannayensa, sannan ya shafi hagu akan dama, da bayan tafukansa da kuma fuskarsa
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 10022
Sunnah tayi daidai, kuma sallar ku ta wadatar daku
Ingantacce neAl-Nasa'i Ya Rawaito shi - Abu Daud Ya Rawaito shi - Al-Darumi Ya Rawaito shi - 10023
Matsayi mai kyau da kuma alwalar musulmai koda na shekaru goma ne.idan ka sami ruwa sai ya taba fatar ka, hakan yafi kyau
Ingantacce neAl-Tirmithi Ya Rawaito shi - Al-Nasa'i Ya Rawaito shi - Abu Daud Ya Rawaito shi - Ahmad ne ya rawaito shi - 10026