Hadisai
BINCIKE-BINCIKE GAMAMMU CIKIN SUNNA
Majiya: HadeethEnc.com, Hausa v1.25.0
sakamako 10
- 3633
- 3686
- 6982
Wanda ya zantar da wani Hadisi daga gareni yana ganin cewa shi ƙarya ne to shi yana ɗaya daga cikin maƙaryata
Ingantacce neMuslim ne ya rawaito shi a cikin Mukaddima din sa - 10849
- 65005
Ku saurara, kada wani mutum Hadisi ya je masa daga gareni alhali shi yana kishingide akan mazauninsa sai ya ce: Tsakanin mu da ku littafin Allah
Ingantacce neAbu Dawud da Tirmizi da Ibn Majah ne Suka Rawaito shi - 65043
Wanda ya yi mini karya da gangan to ya tanadi masaukinsa a wuta
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 65057
Na horeku da tsoron Allah, da ji da bi, koda bawa ne mutumin Habasha, za ku ga sabani mai tsanani a bayana, to na horeku da sunnata da sunnar Halifofina shiryayyu
Ingantacce neAbu Dawud da Tirmizi da Ibnu Majah da Ahmad ne Suka Rawaito shi - 65076
Za a samu wasu mutane a ƙarshen al'ummata suna zantar da ku abin da ku da iyayenku ba ku ji ba, to, kashedinku da su
Ingantacce neMuslim ne ya rawaito shi - 65077
Ka rubuta, na rantse da wanda raina yake a hannunSa babu abin da zai fito daga cikinsa sai gaskiya
Ingantacce neAbu Dawud ne Ya Rawaito shi - 66529