Hadisai
SIFFAR ALWALA
Majiya: HadeethEnc.com, Hausa v1.25.0
sakamako 11
- 3313
Wanda ya yi alwala irin wannan alwalar tawa sannan ya yi sallah raka'a biyu bai zantar da ransa a cikinsu ba, to, Allah Zai gafarta masa abin da ya gabata daga zunubinsa
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 3444
sai ya yi musu alwala irin alwalar Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi -
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 8375
Duk wanda yake son yasan Al-walar Manzon Allah SAW to ita ce wannan
Ingantacce neIbnu Majah ne ya Rawaito shi - Al-Nasa'i Ya Rawaito shi - Abu Daud Ya Rawaito shi - Ahmad ne ya rawaito shi - 8377
Idan ɗayanku ya farka daga baccinsa to ya face hancinsa sau uku, domin cewa Shaiɗan yana kwana akan karan hancinsa
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 8380
Lallai cewa Annabi SAW ya zo da xaya bisa Ukun Mudu sai yake shafawa a Dantsensa
Ingantacce neIbn Khuzaimah ya rawaito shi - Ahmad ne ya rawaito shi - 8381
Lallai cewa Manzon Allah SAW yayi Al-wala sai ya yi Alwala sai ya kuskure bakinsa, sannan ya face, sannan ya wanke fuskarsa sau Uku,da hannunsa na Dama sau Uku, xayanma sau uku, kuma ya shafi kansa da Ruwa ba na ragowar hannunsa ba, kuma ya wanke Qafarsa har ya tsaftace ta
Ingantacce neMuslim ne ya rawaito shi - 8382
Lallai cewa Annabi SAW yayi Al-wala sai ya shafi tsakiyar kansa, da kuma kan Rawaninsa da Huffinsa
Ingantacce neMuslim ne ya rawaito shi - 8383
Manzon Allah SAW ya kasance idan yayi Al-wala yakan kwaranya ruwa akan Damatsensa
Ingantacce neAl-Baihaki ne Ya Rawaito shi - Al-Dar Al-Kutni Ya Rawaito shi - 65081
Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya yi alwala sau ɗaiɗai
Ingantacce neBukhari ne ya rawaito shi - 65082
Lallai Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya yi alwala sau biyu-biyu
Ingantacce neBukhari ne ya rawaito shi - 66392
Azaba ta wuta ta tabbata ga karshen kafa ku cika alwala
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi