Hadisai
ABUBUWAN DA SUKE WAJABTA WANKA
Majiya: HadeethEnc.com, Hausa v1.25.0
sakamako 3
- 3533
In ya zauna tsakanin kafafunta da hannayenta kuma ya tara da ita to wanka ya wajaba.
Ingantacce neMuslim ne ya rawaito shi - Bukhari da Muslim suka Rawaito shi - 10040
- 65085
Na zo wurin Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ina son (shiga) Musulunci, sai ya umarceni da in yi wanka da ruwa da magarya
Ingantacce neAbu Dawud da Tirmizi da Nasa'i ne Suka Rawaito shi