Hadisai
LOKUTAN HANI GAME DA YIN SALLAH
Majiya: HadeethEnc.com, Hausa v1.25.0
sakamako 4
- 3081
Mai tsira da amincin Allah ya hana yin salla bayan Asuba har sai rana ta hudo, haka nan bayan 'La'asar har sai ta fadi
Ingantacce neBuhari da Muslim suka rawaito shi da ruwayoyin sa - 10562
- 10604
Lokuta uku Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya kasance yana hana mu yin salla a cikinsu, ko binne mamatanmu a cikinsu
Ingantacce neMuslim ne ya rawaito shi - 10607
Kada ku hana wani Xawafi a wannan Xakin, kuma yayi Sallah a kowane lokaci ya so a Dare ne ko Rana
Ingantacce neIbnu Majah ne ya Rawaito shi - Al-Tirmithi Ya Rawaito shi - Al-Nasa'i Ya Rawaito shi - Abu Daud Ya Rawaito shi - Ahmad ne ya rawaito shi - Al-Darumi Ya Rawaito shi