Hadisai
ZIKIRAN SALLAH
Majiya: HadeethEnc.com, Hausa v1.25.0
sakamako 17
- 3103
Ya Allah ni ina neman tsarinka daga azabar kabari, da azabar wuta, da fitinar rayuwa da mutuwa, da fitinar Mai yawan yawo makaryaci (Jujal)
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 3104
Ya Allah Ka nesanta tsakanina da kurakurai na kamar yadda Ka nesanta tsakanin mahudar rana da mafaɗarta
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 3518
bayan kowace sallah kada ka bar faɗin: Ya Allah Ka taimakeni akan ambatanKa da gode maKa da kyakkyawar ibadarKa
Ingantacce neAbu Dawud da Nasa'i haka Ahmad suka ruwaito shi - 3566
- 5212
Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - bai taɓayin wata sallah ba bayan saukar: {Idan nasarar Allah ta zo da buɗi} [al-Nasr: 1] ta sauka gare shi sai ya ce a cikinta (sallar): "Tsarki ya tabbatar maKa Ubangijinmu da godiyarKa ya Allah Ka gafarta mini'
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 5377
Lallai cewa Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi ya futo wurinmu, sai muka ce: Ya Manzon Allah, hakika mun san ya zamu yi maka sallama, to yaya zamu yi maka salati?
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 6203
Ma’aikin Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi ya kasance yana faɗinsu bayan kowacce sallah
Ingantacce neMuslim ne ya rawaito shi - 6259
- 8311
- 10930
Annabi tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi ya kasance yana faɗa a tsakanin sujjada biyu; "Ya Ubangiji ka gafarta min, ka yi min rahama, ka ba ni lafiya, ka shiryar da ni, ka azurta ni
Hasan ne a baki dayan Riwayoyin saAbu Dawud da Tirmizi da Ibnu Majah da Ahmad ne Suka Rawaito shi - 10943
- 10947
Ya Ubangiji Kai ne aminci, kuma aminci daga gareka yake, Ka ɗaukaka ya ma’abocin girma da karamci
Ingantacce neMuslim ne ya rawaito shi - 10948
- 10950
Wanda ya karanta Ayatul kursiyyi a bayan kowacce sallar farilla to babu abinda zai hana shi shiga aljanna sai mutuwa
Ingantacce neNasa'i ne ya rawaito shi a cikin Al-Kubra - 11206
Sunyi Gaskiya, lallai su ana yi musu Azaba Azabar da Dabbobi suke ji baki xayansu
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi - 65101
Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya kasance idan ya ɗago bayansa daga ruku'u sai ya ce: "Allah Ya ji wanda ya gode maSa
Ingantacce neMuslim ne ya rawaito shi - 65102
Lallai Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya kasance yana faɗa a bayan kowacce sallar farilla
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi